Akwai kasuwanci wanda nakan shirya mutane suyi da kansu ko kuma sayar masu da bayanai da zasu bi domin yin wannan kasuwanci, Ni na kware a harkar data shafi harkar talabijin,rediyo aikin computer abinda nake bincike akai shine tabbacin yadda zaka iya samun damar bunkasa wani ra'ayinka ko kudi da dama ta kasuwanci kusa da kai daga intanet wanda ayau shekara 4 zuwa 6 Ina wannan bincike. Daga Karshe bincikena ya tabbatar minda da yiyuwar hakan tare da fahimtar saukin yinsa.
Wannan shafi nayi da Hausa domin lura da yanayin da Al'umma ke dauka a matsayin Ilmi ko Basira, Samari da manya su kan dauka cewa iya turanci shine Ilmi wannan yasa samari da yawa suke bata lokutansu da dama a makarantu don koyon wane darasi ko yare ba tare da fahimtar cewa Ilmi dabam Karatu Dabam wannnan yayi tasiri wajen karuwar Talauci tsakanin al'umma
Kudi ba Kadara bane wannan yasa mutane suka kasa shirya neman kudinsu don nemarwa kansu wani abu mai daraja. Wanda zai iya daukar nauyin bukatunsu dana al'ummar data rataya a wuyansu, tare da nemawa wannan nahiya ta Afrika mafita da za tai dai dai da sauran kashashen duniya ta fannin tattalin arziki da ci gaba.
Kasuwarnet
Wasu cikin Ayyukan Da Nake:
1. VIDEO EDITING
2. DIRECTING
3. DOCUMENTARY
4. BULK SMS
6. CREATING OPPORTUNITIES IN PEOPLE WHO WANTS TO BE DISTRIBUTOR( DILLANCI)
7. COMPUTER MAINTENANCE 8. VIDEO PRODUCTION
9. ENTREPRENEURSHIP
10.ONLINE INVESTMENT
11.JOB OPPORTUNITIES
DUK WANNAN ABUBUWAN ZAKA IYA ZAMA ABOKIN HARKA DON KA KOYA TARE DA SAMUN RIBAR
KASUWANCI DA KAKE SONYI.NAZARIN DANA YI NA FAHIMCI CEWA ABINDA ZAI IYA KAWO KUDI DA WURI WANDA MUTANE SUKE BUKATARSA DON AMFANIN KULLUM SHINE KASUWANCI MAI RIBA
TUNANI SHINE
GINA TUNANIN MATASA KAN DOGARO GA KAI TARE DA KIRKIRO HANYOYIN SAMUM KUDI WANDA BA DAGA GWAMNATI BA BISA LA'AKARI DA YADDA MATASA DA AL'UMMA KE FAHIMTAR CEWA IDAN BAKA GWAMNATI KAMAR BAKA AIKI NE, TARE DA TUNANIN CIREWA MATASA DA 'YAN BAYA CEWA SAI KASAN WANI BABBA SANNAN ZAKA SAMU WANI ABU A WANNAN DUNIYAR. BA TARE DA KOKARINKA BA.BISA LA'AKARI DA YADDA KASARMU KE DA DIMBIN ARZIKI AMMA MUKE TAKEWA DA HANGEN NESA.
IDAN AKWAI GYARA KO SHAWARA INA MARABA DA ITA MU SANI ALLAH YA HALICCI DAN ADAM YA BAWA KOWA BAIWA IRINTASA
NAZARI TARE DA AYYUKAN DA NAKE SON CIMMA WANNAN SHEKARA 2011
A. HALAL FOOD. HALAL INVESTMENT. ISLAMIC FINANCE. HALAL INDUSTRY
B. HANKALI DA HANYA (DOCUMENTARY)
C. EXPORT BUSINESS FINAL STAGE
D. FASSARA WASU LITTAFAI ZUWA HAUSA DON KARUWAR AL'UMMATA
E. NIGERIA MY FUTURE (DOCUMENTARY)
(REMEMBER YOU ARE CREATED AT THE TOP DON'T DIE AT THE BOTTOM)
Sunana: Aliyu Mansur Yakasai
ADRESSS:
Home
No. 336 Yaksai Qrts, Kano
Office
No.11 Zaria road Gidan Baba Danbappah
skype:mansaco1

Allah ya taimaka
ReplyDelete