Skip to main content

Posts

Showing posts from January, 2010

ARZIKI NUFIN ALLAH NE (NEMA TUSHEN ARZIKI

Akwai kasuwanci wanda nakan shirya mutane suyi da kansu ko kuma sayar masu da bayanai da zasu bi domin yin wannan kasuwanci, Ni na kware a harkar data shafi harkar talabijin,rediyo aikin computer abinda nake bincike akai shine tabbacin yadda zaka iya samun damar bunkasa wani ra'ayinka ko kudi da dama ta kasuwanci kusa da kai daga intanet wanda ayau shekara 4 zuwa 6 Ina wannan bincike. Daga Karshe bincikena ya tabbatar minda da yiyuwar hakan tare da fahimtar saukin yinsa. Wannan shafi nayi da Hausa domin lura da yanayin da Al'umma ke dauka a matsayin Ilmi ko Basira, Samari da manya su kan dauka cewa iya turanci shine Ilmi wannan yasa samari da yawa suke bata lokutansu da dama a makarantu don koyon wane darasi ko yare ba tare da fahimtar cewa Ilmi dabam Karatu Dabam wannnan yayi tasiri wajen karuwar Talauci tsakanin al'umma Kudi ba Kadara bane wannan yasa mutane suka kasa shirya neman kudinsu don nemarwa kansu wani abu mai daraja. Wanda zai iya daukar nauyin bukatunsu dan...